الفيل
ابوبكر محمود كومي · (Hausa] هَوُسَ
١.
Ashe, ba ka ga yadda Ubangijin ka Ya aikata ga mutanen giwa* ba
٢.
Ashe, bai sanya kaidin su a cikin ɓata ba
٣.
Kuma Ya sako, a kansu, wasu tsuntsãye, jama'a-jama'a
٤.
Suna jifar su da wasu duwatsu na yumɓun wuta
٥.
Sa'an nan Ya sanya su kamar karmami wanda aka cinye
السورة السابقة
السورة التالية